Saturday, December 6
Shadow

Wani Dan siyasa ne yake sa ana Ghàrkùwà da mutane a Najeriya saboda yana son ya ci zabe haka sukawa tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan>>Inji Gwamnan Edo

Gwamnan jihar Edo, Monday, Okpebholo yayi zargin cewa wani dan siyasa ne dake son cin zabe yake sawa ana garkuwa da mutane a Najeriya dan bata sunan Gwamnati.

Yace haka sukawa tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan kuma sun samu nasara a wancan lokacin.

Saidai bai bayyana sunan dan siyasar da yake zargi ba.

Karanta Wannan  Da Yardar Allah Shekarar 2025 Za Ta Kasance Shekarar Cika Alkawura Da Burikanmu, Sakon Shugaba Tinubu Ga 'Yan Nijeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *