Tuesday, February 3
Shadow

Wannan Baturen wands yana daya daga cikin shahararrun masu kudin ingila na neman matar aure wurjanjan dan ya samu magaji da zai gaji dukiyarsa

Baturen kasar Ingila, Sir Benjamin Slade wanda yana daga cikin shahararrun masu kudin kasar na neman matar aure da ya sami magaji da zai gaji Dukiyarsa.

Dan shekaru 79 ya tallata cewa yana neman matar aure dake da shekaru tsakanin 20 zuwa 30.

Sannan yace zai biya albashin £50,000 kwatankwacin sama da Naira Miliyan 71, sannan zai rika yawo ds ita a cikin jirgin samansa.

Yace burinsa shine ya haifi da namiji

Karanta Wannan  SANARWA GA MATAFIYA: Yanzu Haka Hanyar Abuja Zuwa Kano-Kaduna Ta Cunkushe, Inda Masu Ababen Hawa Suka Yi Curko-Curko Dauke Da Matafiya Musamman Masu Zuwa Hidimar Sallah

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *