Friday, January 23
Shadow

Wannan Bidiyon na Tauraruwar fina-finan Hausa, Asma Wakili tana Rawa tare da Rùngùmàr wani ya dauki hankula

Tauraruwar fina-finan Hausa, Asma Wakili ta dauki hankula bayan da aka ganta tana rawa tare da rungumar wani a Bidiyo.

Wasu dai sun rika cewa danta ne inda wasu ke cewa kaninta ne saboda yanda suka yi kama dashi.

Bidiyon ya jawo muhawara sosai.

https://www.tiktok.com/@asmee.wakili286/video/7588808148765658389?_t=ZS-92cX8MbQt85&_r=1
Karanta Wannan  'Yan Najeriya na son mu, ko bamu yi hadaka da kowace Jam'iyya ba zamu iya cin zaben 2027>>Inji Labour Party

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *