Tauraruwar Tiktok, Rahama Sa’idu ta bayyana cewa, Wannan jakar farashinta Naira 105,000 ne a shagonta.
Ta bayyana hakane a wani Bidiyonta da ya karade kafafen sadarwa inda lamarin ya baiwa mutane mamaki musamman kanin jikar karamace sosai.