Monday, September 21
Shadow

Wannan matashiyar Najeriyar da zata auri tsohon bature ta dauki hankula

Wannan matashiyar Najeriyar ta dauki hankula sosai a kafafen sadarwa bayan da aka ganta da mijinta tsohon Bature ana shirin daura musu aure.

Karanta Wannan  Hukumar Hisbah ta jihar Jigawa ta lalata giyar data kai ta Naira Miliyan 5.8 data kwace a garin Kazaure

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *