Wannan mutumin ya kudiri aniyar yin tattaki daga Ibadan zuwa babban birnin tarayya, Abuja dan ganawa da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu.
Yace zai yi hakane a madadin matasan Najeriya.