Friday, January 16
Shadow

Wata Kungiyar ‘yan Najeriya mazauna kasashen waje tace Shugaba Trump ya gaggauta kawo Khari Najeriya inda tace Ana kokarin mayar da kasar Kasar Musulinci ce

Wata kungiya me suna The Global Coalition for Security and Democracy in Nigeria ta ‘yan Najeriya wadda suka kafa a kasar Amirka tace ta yi na’am da Amurka ta saka Najeriya cikin kasashen da zata rika sakawa ido.

Kumgiyar tace tana kira ga shugaban kasar Amurka, Donald Trump da ya gaggauta kawo Kharin da yace zai kawo Najeriya.

Kungiyar ta bayyana hakane a sanarwar data fitar ta bakin shugabanta, Comrade Frederick Odorige inda tace tana goyon karfafa tsaro da Dimokradiyya a Najeriya.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon lokacin da Samha M. Inuwa ta bayar da kyautar dalar Amurka 100 wanda tace shine ya tsonewa wasu idanu har suka mata Asiri ta yi Haddarin mota a hanyarta ta komawa Kano daga Kaduna

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *