Friday, December 5
Shadow

Wata Sabuwa: Ana shirya zanga-zanga nan da 1 ga watan Augusta saboda rashin abinci, rashin aiki, rashin tabbas a rayuwar matasan Najeriya

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Wata kungiya me suna, Nigeria Patriotic Front Movement (NPFM) na shirya zanga-zanga nan da 1 ga watan Augusta saboda matsin tattalin arziki, tsadar rayuwa da sauransu.

Kungiyar tace taken zang-zangarta shine babu abinci, babu aiki, babu tabbas a rayuwa.

Kungiyar tace zata tara matasa a manyan garuruwan Najeriya dan yin zanga-zangar da neman kawo karshen mulkij rashin adalci wanda tace ya jefa mutane da yawa cikin Talauci.

Kungiyar dai Tuni ta fara raba takardun yayata zanga-zangar tata a tsakanin al’umma.

Karanta Wannan  Kalli Yanda wani dansanda me bayar da hannu a Titi yake aiki akin bayar da hannin akan Tiktok Live

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *