Friday, December 5
Shadow

WATA SABUWA: Jam’iyyar SDP ta sanar da koran tsohon gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai tare da barrata kanta ga dukkan wasu lamuransa na siyasa da zai ambaci jam’iyyar

Jam’iyyar SDP ta sanar da koran tsohon gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai tare da barrata kanta ga dukkan wasu lamuransa na siyasa da zai ambaci jam’iyyar.

Me ku ke gani a matsayin dalilin da ya sa jam’iyyar ta yi masa haka?

Karanta Wannan  Matsalolin Nijeriya Na Bukatar A Yi Musu Taron-Dangi Domin Ganin An Yaki Talaùcin Da Ya Addabi Al'ummar Kasar, Inji Kashim Shettima

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *