Monday, August 31
Shadow

Kalli Bidiyon: Zarge-zarge sun bayyana cewa, wani Abune aka zubawa Dr. Idris Dutsen tanshi abinci yaci ya rigamu gidan gaskiya

Zarge-zarge sun bayyana akan rasuwar Dr. Idris Dutsen Tanshi inda ake zargin cewa, wanine ya zuba masa wani abu a abinci ya yi sanadiyyar tafiyarsa Lahira.

Tuni dai wasu na kusa da malamin suka fara kiran cewa ya kamata a tsaurara bincike kan wannan zargin.

Karanta Wannan  Jihohin Arewacin Najeria ba su nuna aniyar yin rajistar zaɓe sosai ba a makon farko, Jihohin Kudu sun fi nuna Aniya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *