Thursday, December 5
Shadow

Ya ake gane mace ta gamsu

Gane gamsuwar mace yayin jima’i ko, ya ake gane mace tayi releasing ko kuma muce ya ake gane mace ta kawo abu ne dake tattare da sarkakkiya, watau abune me wahala.

Hanya mafi sauki itace ka tambayeta shin ta kawo? Wata zata gaya maka gaskiya a yayin da wata karya zata maka, wata kuma ba zama ta iya gaya maka ba.

Namiji na jin dadi a ransa Idan ya fahimci cewa yasa mace ta yi releasing ko ta kawo, hakan yakan sa yaji cewa eh lallai shi ya cika jarumi, sannana shima sanin kawowar mace, yana taimakawa wasu mazan kawowa.

Irin yanda mata ke releasing ba kala data bane, ya banbanta daga mace zuwa mace.

Karanta Wannan  Amfanin man zaitun da man kwakwa

Amma hanyoyi da aka fi game cewa mace ta kawo sune kamar haka:

Wata Idan ta kawo zata rirrikeka, Saboda dadi da rikicewa.

Wata Idan ta kawo zata tura kanta baya ta rufe idanu Saboda dadi.

A yayin da mace ke kawowa, da zaka kalli farjinta, zaka ga yana budewa yana tsukewa, kamar zata yi fitsari.

A yayin da mace ta kawo, Dan tsakanta, watau Dan dabino na saman farjinta zai Dan kumbura kuma da an tabashi zata rika zabura.

Wata Idan ta kawo zama ga tana kyarma, tana jijjiga kamar me jin sanyi ko wadda wutar lantarki ta jata.

A yayin kawowa, mace zata rika nishi cikin Sauri, zuciyarta zata rika bugawa da Sauri, zata yi zufa, jikinta zai iya daukar dumi, idanunta zasu juya, Zata ji farin ciki, zata iya jin bacci, zata ji kwanciyar hankali, gabanta zai kawo ruwa sosai.

Karanta Wannan  Yadda ake gane mace mai ni'ima tun kafin aure

Mace zata iya kawowa yayin da take wasa da kanta, ko ake tsotsar mata nonuwa ko ake wasa dasu, ko ake mata wasa da gabanta ko ake jima’i da ita.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *