Friday, December 5
Shadow

Ya dauke ta ya kai ta gidansa suka kwana da Alkawarin Zai bata Naira dubu dari da hamsin, saidai ya mata Alert din karya(Fake) alert, tana ta kuka

Wannan wata me zama kanta ne da rahotanni suka ce wani ya dauketa ya kaita gida suka kwana da niyyar cewa, zai bata Naira 150k amma sai ya mata alert din karya.

Ya fice daga inda suka kwana, daga baya data gani ta yi ta kuka.

Tuni akaita watsa labarinta a kafafen sada zumunta ana ta muhawara.

Karanta Wannan  Hotuna: Tsohon Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya dawo Najeriya bayan hutun tsawon lokaci a Landan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *