Saturday, March 15
Shadow

Yadda zaka gane budurwa tana tunaninka

Idan kuna son juna kai da budurwarka, to a duk sanda kake tunaninta, itama tana tunaninka.

Idan budurwarka na tunaninka, kana Kiran wayarta zata dauka ba tare da Jan aji ko wulakanci ba.

Idan budurwarka na tunaninka, zata rika aiko maka da sakonnin kalamai na soyayya akai-akai.

Idan Budurwarka na tunaninka, da zarar ka aika mata da sakon chat, zata dawo maka dashi.

Idan mace tana tunaninka zata rika yi maka kalaman soyayya akai-akai da son ganinka.

Karanta Wannan  Kada Ki Jira Har Sai Namiji Ya Zo Neman Aurenki, Idan Kin Yaba Da Halinsa, Za Ki Iya Tallata Masa Kanki Don Ya Aure Ki, Ra'ayin Zainab 'Yar Adamawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *