‘Yan Arewa da yawa ne ke ta Tururuwa zuwa gidan Tsohon shugaban sojoji da shugaba Tinubu ya sauke, Watau Janar Christopher Musa.

Mutane nata zuwa gidan nasa ne dan yi masa burna da jinjina da ban gajiya.