July 1, 2025 by Bashir Ahmed An Gudanar Da Jana’izar Aminu Dantata A Madina. Allah Ya gafarya masa. Karanta Wannan Kalli Bidiyon yanda shugaban kasar Iyran yaki amincewa ya gaisa da matar shugaban kasar China duk da ta mika masa hannu, hakanan ita matarsa taki amincewa ta gaisa da shugaban kasar Chinan saboda kishin Addini