Friday, July 17
Shadow

Yanzu-Yanzu: Ganduje ya bayyana ainahin dalilin da yasa ya sauka daga shugaban APC

Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya sauka daga shugabancin jam’iyyar APC a yau, Juma’a.

Ya bayyana hakane a wata wasika da ya aikewa jam’iyyar. A cikin wasikar, Ganduje ya bayyana dalilin rashin lafiya a matsayin abinda yasa ya sauka daga mukamin nasa.

Tsohon Gwamnan jihar Kanon ya sha suka daga mutanen yankin Arewa maso gabas saboda zargin rashin goyon bayan Kashim Shettima a matsayin abokin takarar shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a zaben shekarar 2027 me zuwa.

An bayyana cewa wani daga cikin mataimakan Gandujenne zai zama shugaban riko na jam’iyyar kamin babban zabenta a watan Disamba me zuwa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Malaman Izala da yawa na ta Murnar irin cikawar da Sheikh Dahiru Usman Bauchi yayi, Ana karanta masa Diwani, Yayin da Anisee kuma yace Shehi Bai cika da kalmar Shahada ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *