Friday, December 5
Shadow

Yanzu-Yanzu: Gawar Shugaba Buhari ta karaso Najeriya, Shugaba Tinubu zai karbeta

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Rahotanni sun tabbata cewa, Gawar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ta iso Najeriya.

Sannan shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ne zai karbeta.

Shugaba Tinubu tuni ya sauka a filin jirgin sama na jihar Katsina.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ina Kira Ga 'yan Izala da su fito su nesanta kansu da masu fadar kalaman da basu dace ba akan rasuwar Sheikh Dahiru Usman Bauchi >>Inji Digital Imam

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *