Friday, January 16
Shadow

Yanzu-Yanzu: Gwamna Dikko Radda ya nada mataimakinsa, Malam Faruq Lawal ya cigaba da karbar masu zuwa ta’aziyar margayi Buhari

Gwamna Dikko Radda ya nada mataimakinsa, Malam Faruq Lawal ya cigaba da karbar masu zuwa ta’aziyar margayi Buhari

Hakan na zuwa ne sakamakon jinyar da Gwamnan ke yi bayan ya yi hadarin mota a daren jiya Lahadi a hanyarsa ta dawowa Katsina daga Daura

Me zaku ce,m

Karanta Wannan  Hotuna: 'Yansandan Najeriya sun fara aiki da motar zamani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *