Monday, June 2
Shadow

YANZU YANZU: Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya ba Ƙungiyar Izala tallafin Naira miliyan 50 yayin rufe gasar Alkur’ani mai girma wanda yake gudana a Kano yanzu haka.

Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya ba Ƙungiyar Izala tallafin Naira miliyan 50 yayin rufe gasar Alkur’ani mai girma wanda yake gudana a Kano yanzu haka.

Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ne ya miƙa kuɗin a madadin gwamna Abba Kabir Yusuf.

Karanta Wannan  Za mu fitar da Afirka da ga talauci, in ji Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *