Babbar Kotun tarayya a jihar Kano ta soke dokar da a ka yi amfani da ita wajen rushe sarakuna biyar na jihar Kano.
Kuma Kotun ta ce ta yi watsi da duk wani mataki da gwamnatin jihar Kano ta dauka na soke dokar masarautun guda biyar a Kano.
Cikakken bayani na nan tafe