Wednesday, March 18
Shadow

YANZU-YANZU: Kotu ta tura G-Fresh Al’ameen gidan gyaran hali na tsawan wata biyar ko ya biya tarar Naira dubu dari biyu

Kotu ta tura G-Fresh Al’ameen gidan gyaran hali na tsawan wata biyar ko ya biya tarar Naira dubu dari biyu.

An samu G-Fresh da watsa takardun Naira dubu dubu a shagøɲ Rahama Sa’idu dake Tarauni ya yin da suke nishadi a junansu.

Me zaku ce?

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Yanda wani Fasto ya watsawa mabiyansa ruwan tsarki a coci ya jawo cece-kuce

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *