May 15, 2025 by Bashir Ahmed Yanzu haka ruwan sama na farko a daminar bana ya fara sauka a birnin Kano Ruwa ya sauka a wajen ku? Karanta Wannan Dan Najeriya me shekaru 18 Mohammed Aminu Sani ya samu lasisin tuka jirgin saman fasinja a kasar Amurka