September 1, 2024 by Bashir Ahmed Shugaba Tinubu ya sauka a China domin ganawa da Shugaban China Xi Jinping. Me kuke fatan ji ? Karanta Wannan Da Duminsa: Sati daya bayan rahotannin yunkurin jhuyin mulki Shugaba Tinubu ya kori manyan sojoji, Ya sauke Janar Christopher Musa daga shugaban sojoji, ya baiwa Gen. Olufemi Oluyede shugaban sojojin Najeriya