May 2, 2025 by Bashir Ahmed YANZU-YANZU: Shugaba Tinubu Ya Sauka A Jihar Katsina, Inda Ya Samu Kyakkyawar Tarba. Karanta Wannan Yayin da akewa shugaba Tinubu matsin lamba kan ya sauke karamin ministan tsaro, Bello Matawalle, Ministan zai tafi kasar Egypt dan halartar taro kan tsaro