Tuesday, October 13
Shadow

‘Yar Najeriya data tafi kasar Belgium a mashin ta dawo a mashin din bayan kwashe kwanaki 72

‘Yar Najeriya kuma ma’aikaciyar Kwastam, Akpevwe Ogboru data tafi kasar Belgium a mashin ta dawo Najeriya bayan kwashe kwanaki 72.

Bayan dawowarta ta samu kyakkyawar tarba a hannun abokan aikinta.

Karanta Wannan  Allah ya kawo mu zamanin Wawaye da Jahilai kowa sai fadin abinda yaga dama akan Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) yake>>Inji Sheikh Umar Sani Fage

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *