
Bidiyo sun yadu sosai kan yanda matasa suka rika bin ‘yan mata da gudu suna kama musu nonuwa a Ado Bayero Mall dake Kano.
Lamarin ya farune a yayin da wani Mawaki ya je wajan yayi wasa.
Daya daga cikin matasan an jishi yana daukar Bidiyo yana cewa hakan bai kamata ba.
An ga wata matashiya dake shirin tsallaka titi Matasan aun daka mata wawa.