Friday, March 14
Shadow

Yawanci maza suna soyayya ne kawai dan su yi lalata da budurwarsu>>Tems

Shahararriyar mawakiyar Najeriya, Tems ta bayyana cewa, yawancin samarin Najeriya suna soyayya da mace ne dan su yi lalata da ita.

Ta bayyana hakane a wata hira da aka yi da ita inda tace kuma ana yawan cewa tana magana kamar bata da laka.

Tace ranta na baci idan aka mata irin wannan maganar.

Karanta Wannan  Kotu a Kano ta ɗaure ƴan TikTok biyu kan wallafa bidiyo mai ɗauke da kalaman batsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *