Wannan matar me ‘ya’ya 10 da mijinta ya gudu ya barta dasu ta dauki hankula bayan da ta nuna yanda take ciyar da ‘ya’yan nata.
An ga yanda ta dafa abinci take raba musu.
Da yawa sun tausaya mata.