Wannan Bidiyon yanda ake layin sayen nama ne a Kano.
Me naman dake shataletalen Baban Gwari na ciniki sosai kamar yana bayar da naman kyauta.