Wednesday, March 19
Shadow

Zan iya yin mulki a karo na 3>>Donald Trump ya fada cikin Raha

Zababben shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa zai iya yin mulkin kasar a karo na 3.

Trump ya bayyana hakane yayin ganawa da ‘yan majalisar Republican.

Inda yace ba zai iya sake tsayawa takara ba sai idan sune ‘yan majalisar suka ga cewa yayi kokari suka bashi dama.

An fashe da dariya a yayin da yayi maganar.

Bayan zaman nasu, da aka tambayi ‘yan majalisar sun ce maganar Trump yayi ta ne cikin raha.

Karanta Wannan  Maganar canja tsarin karatun Najeriya daga JSS da SSS zuwa shekaru 12 ba gaskiya bane>>Inji Gwamnatin Tarayya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *