Zuwa Yanzu Alu’mma Da Dama A Jihar Kano Sun Yi Nadamar Zaɓen Jam’iyyar NNPP, Cewar Ganduje.
Shugaban jam’iyyar APC ta ƙasa Dr Abdullahi Umar Ganduje ya sha alwashin karbe mulkin jihar Kano da Zamfara a zaben 2027, bisa yadda gwamnonin suke tafiyar da mulkin su.
Me za ku ce ?
Daga Muhammad Kwairi Waziri