
Wani dan Keke Napep ya dake aiki a jihar Enugu yayi zargin cewa ana sasu dole su saka fastar yakin neman zaben Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da Gwamnan Jihar Peter Nba
A cewarsa, duk dan Keke Napep din da aka kama bai saka fastocin ba, za’a ci shi tarar Naira 25,000.
Bidiyon korafin dan keken ya karade kafafen sada zumunta inda ake ta tafka Muhawara.