
A karin farko an ga Tsohuwar matar Gfresh Al-amin, Maryam Nicki Minaj sanye da kananan kaya.
A baya an saba ganinta da Atampa ko Jallabiya, Saidai a yanzu an ganta da kananan kaya wanda hakan ya jawo cece-kuce sosai.
Wasu sun ce ta yi kyau, Wasu sun ce hakan bai kamata ba.