Saturday, May 17
Shadow

Bana munafurci a siyasa>>El-Rufai

Tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyana cewa, baya munafurci a siyasa.

El-Rufai bayyana hakane a shafinsa na sada zumunta inda yake martani ga wani da yace ya karanta littafinsa na accident civil servant kuma ya fahimci cewa, El-Rufai bai iya munafurci ba.

El-Rufai ya tabbatar da hakan inda yace bai iya wasan kwaikwayo irin na ‘yan film ba.

Karanta Wannan  Ji yanda 'yan Bìndìgà suka yi shiga irin ta EFCC suka je wani Otal suka kwashe mutanen ciki a jihar Naija

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *