
Tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyana cewa, baya munafurci a siyasa.
El-Rufai bayyana hakane a shafinsa na sada zumunta inda yake martani ga wani da yace ya karanta littafinsa na accident civil servant kuma ya fahimci cewa, El-Rufai bai iya munafurci ba.
El-Rufai ya tabbatar da hakan inda yace bai iya wasan kwaikwayo irin na ‘yan film ba.