Tuesday, February 3
Shadow

Tirr: Gwamna a kasar Amurka ya nemi a daina cewa uwa mahaifiya, a rika ce mata ma’ajiyar Maniyyi

Gwamnan jihar Wisconsin ta kasar Amirka, Tony Evers ya nemi a canja sunan uwa a daina kiranta da mahaifiya a rika kiranta da ma’ajiyar Maniyyi.

Ya bayyana hakane a cikin kasafin kudin da ya kai majalisar jiharsa inda ya kuma bukaci a canja sunan mahaifi da mata da miji duka.

Saidai da yawan ‘yan kasar Amurkar basu yi na’am da wannan shawara tasa ba inda suka rika sukarsa da cewa wannan cin zarafin mahaifiyane.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Matashiya 'yar Jihar Bauchi me shekaru 19 ta na neman mijin aure me Hankali, Mahaifinta me kudi ne amma tace ita matashi indai yana da sana'a da nutsuwa zasu daidaita

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *