Friday, January 3
Shadow

Kayatattun Hotunan Fati Washa

Tauraruwar Fina-finan Hausa, Fati Washa kenan a wadannan hotunan nata da suka dauki hankulan masoyanta.

Ta saka hotunan ne a shafinta na sada zumunta:

Karanta Wannan  Kalli kayatattun Hotunan Rahama Sadau yayin da take shakatawa a kasar waje

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *