Monday, May 19
Shadow

Kungiyoyin Arsenal, Man City, West Ham, Leicester, Man United, Bybit, Kasar Amurka, Real Madrid, Jami’ar Oxford da sauransu sun taya Musulmai murnar shiga watan Ramadana

A yayin da aka shiga watan Ramadana inda a yau muke daya ga wata, Kungiyoyin Kwallon kafa da Gwamnatocin Duniya da makarantu sun taya Musulmai shiga watan na Ramadana.

Kungiyar Inter Milan ta kasar Italiya na daga cikinsu:

Nottingham Forest ma ta taya musulmai shiga Ramadan:

Sakataren majalisar Dinkin Duniya, Antonio Guterres ma ya taya musulmai murnar shiga Ramadana:

Mesut Ozil tsohon dan kwallon Real Madrid da Arsenal ya taya musulmai murnar shiga Ramadan.

IItama kungiyar Kwallon kafa ta Juventus ta taya musulmai shiga watan na Ramadana.

Kungiyar Real Madrid ma ta taya musulmai murnar shiga watan na Ramadana.

Itama Mataimakiyar Sakataren majalisar Dinkin Duniya, Amina J. Muhammad ta taya musulmai shiga watan Ramadana.

Karanta Wannan  An shiga rudani a jami'iyyar APC, hankalin kowa ya tashi yayin da ake rade-radin gwamnan Jihar Kebbi zai fice ya koma PDP bayan Atiku Abubakar kamin zaben 2027

Ofishin Jakadancin Amurka dake Najeriya ma ya taya musulmai murnar shiga watan Ramadana.

Kungiyar kwallon kafa ta Everton ta taya musulmai murnar shiga watan Ramadana.

Kamfanin Cryptocurrency na Bybit shima ya taya musulmai murnar shiga watan Ramadana.

Kungiyar Manchester United ma ta taya musulmai murnar shiga watan Ramadana.

Kungiyar Leicester City ma ta taya musulmai murnar shiga watan Ramadana.

Kungiyar kwallon kafa ta West ham ma ta taya musulmai murnar shiga watan Ramadana

Kungiyar Kwallon kafa ta Bayern Munich ma ta yi murnar shiga watan Ramadana.

Kungiyar Kwallon kafa ta Tottenham ma ta yi murnar shiga watan na Ramadana.

Kungiyar Kwallon kafa ta Chelsea ma ta yi murnar shiga watan Ramadana.

Karanta Wannan  Bobrisky ya shigar da ATM gidan yari ta barauniyar hanya ya cire Naira Miliyan 35 inda ya baiwa ma'aikatan gidan yarin cin hanci suka barshi ya yi ta bushasha

Sai Kungiyar Kwallon kafa ta Arsenal ma ta yi murnar shiga watan Ramadana.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *