Monday, March 17
Shadow

Manyan ‘yansanda 2 sun ki ajiye aiki duk da basu umarnin hakan bayan gani cewa sun yi karyar shekaru

Manyan ‘yansandan Najeriya 2 da aka gano sun yi karyar shekaru kuma aka basu umarnin ajiye aiki, suki ajiye aikin.

‘Yansandan sune, Idowu Owohunwa, dake Zone 12 a jihar Bauchi sai kuma DCP Simon Lough.

An gano ‘yansanda da yawa da ko dai sun yi karyar shekaru ko kuma sun canja shekarun barin aikinsu a takardunsu na gidan aikin dansandan.

Kuma su wadannan ‘yansanda biyu da suka ki ajiye aiki suna ciki.

‘Yansanda 7 masu mukamin DIG ne suka ajiye mukamansu bayan da kokarinsu na kara shekarun aiki yaci tura.

Karanta Wannan  Yawanci maza suna soyayya ne kawai dan su yi lalata da budurwarsu>>Tems

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *