Wannan wani masoyin Atiku Abubakar ne da ya saki hannu a mashin ya daga tutar Jam’iyyar ADC a Jihar Sokoto.
A yaune Atiku Abubakar ya je jihar Sokoto inda ya kaddamar da yakin neman zabensa.