Friday, May 16
Shadow

Da Duminsa: Tsohon Gwamnab Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya koma Jam’iyyar SDP daga APC

Tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai ya sanar da cewa ya bar jam’iyyar APC a cikin sanarwar da ya wallafa a shafinsa na Facebook ranar Litinin.

El-Rufai ya ce zai yi aiki tuƙuru domin haɗa kan jam’iyyun adawa da sabuwar jam’iyyarsa ta SDP domin ƙalubalantar APC

Karanta Wannan  Kalli bidiyo inda Shiekh Adam Muhammad Dokoro yace Idan akwai wanda ya taba yin Zina ya tashi tsaye a wajen wa'azinsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *