Thursday, March 27
Shadow

Kalli Bidiyo: “Tuhajjud da Maulud hukuncin daya ne a Musulunci.”>>Inji Sheikh Makari

“Babban Malamin Addinin Islama, Sheikh Maqari ya bayyana cewa da Tahajjudi da Maulidi duk hukuncinsu daya a musulunci.

Malam yace ko da hadisi me rauni da zai kare Tahajjudi babushi.

Yace amma ba yace bai halatta ba, yace idan an samu abu da bashi da illa ko da Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) Bai aikata ba ana iya yi.

Malam ya kara da cewa amma maganar gaskiya duk hujjar da me kare Tahajjudi ke amfani da ita, shima Maulidi za’a iya yin amfami da wannan hujjar a kareshi.

Kalli Bidiyon anan

Karanta Wannan  Ji yanda 'yan Bìndìgà suka yi shiga irin ta EFCC suka je wani Otal suka kwashe mutanen ciki a jihar Naija

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *