Tuesday, May 20
Shadow

Wallahi Na Ťùbà Na Daina Yawon Bàŕìķi, Yanzu Mijìñ Aurè Nakè Nemà, Inji Wannan Baiwar Allah

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

wannan baiwar Allahn ta bayyana tubarta inda tace ta daina yawon bariki.

Ta kara da cewa, Maraici da rashine ya jefata cikin wancan hali na neman kudi ko ta hakin kaka amma tace yanzu ta tuba.

Ta bayyana hakane a wani faifan Bidiyon dake ta yawo a kafafen sada zumunta.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Shugaba Tinubu zai gana da kamfanonin wutar Lantarki dan magance matsalar bashin da kamfanonin wutar ke bi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *