Tuesday, February 3
Shadow

Da wuya ka ga kasar da ta ci gaba a karkashin tsarin mulkin Dimokradiyya>>Inji Shugaban kasar Burkina Faso, Captain Ibrahim Traoré

shuganan kasar Burkina Faso, Captain Ibrahim Traore ya bayyana cewa da wuya ka ga kasar da ta samu ci gaba a karkashin tsarin Dimokradiyya.

Ya bayyana hakane a fadarsa yayin kaddamar da wani shiri.

Yace yawanci sai kasa ta samu daidaito ne sai daga baya ta koma kan tsarin Dimokradiyya.

Yace amma ci gaba ana samunsa ne ta hanyar juyin juya hali.

Karanta Wannan  Majalisar Koli ta addinin Musulunci a Najeriya tace Babu Mhuzghunawar da akewa Kiristoci saidai Kungiyar Kiristoci ta PFN tace da gaske ana Mhuzghuna musu kuma hakurinsu ya kusa karewa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *