
shuganan kasar Burkina Faso, Captain Ibrahim Traore ya bayyana cewa da wuya ka ga kasar da ta samu ci gaba a karkashin tsarin Dimokradiyya.
Ya bayyana hakane a fadarsa yayin kaddamar da wani shiri.
Yace yawanci sai kasa ta samu daidaito ne sai daga baya ta koma kan tsarin Dimokradiyya.
Yace amma ci gaba ana samunsa ne ta hanyar juyin juya hali.