Monday, April 6
Shadow

Wannan matashiyar Najeriyar da zata auri tsohon bature ta dauki hankula

Wannan matashiyar Najeriyar ta dauki hankula sosai a kafafen sadarwa bayan da aka ganta da mijinta tsohon Bature ana shirin daura musu aure.

Karanta Wannan  Mutane na ta mamakin wace irin zuciya gareta yanda ta dauko waya ta fara biyo a Asibiti bayan rasuwar mahaifiyarta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *