Monday, April 6
Shadow

Kalli hotunan Mummunan Hadarin da ya faru a tsakanin Karaye zuwa Getso a jihar Kano

Innalillahi wainnailaihin Rajuun

Sunyi Hadari Akan Hanyar su ta zuwa karamar hukumar Karaye daga garin Getso dake karamar hukumar Gwarzo dake Kano domin kasuwanci. muna Add’uar Allah Ya Kiyaye.

Daga Shafin Daily News Hausa 24

Karanta Wannan  Mun Chanja Tsarin Aiki: Daga yanzu karku sake jiran Umarni daga sama, duk inda aka kaiku aiki kuka ga ba daidai ba, ku saki WùUta kawai>>Shugaban Sojojin Najeriya, Christopher Musa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *