Monday, October 19
Shadow

Rashida Mai Sa’a na Soyewa da Mijinta

A wani Bidiyo data wallafa a shafinta, Tsohuwar Tauraruwar fina-finan Hausa, Rashida Mai Sa’a an ganta tana Soyewa ita da Mijin ta inda aka ganta kwance a kan kirjinsa.

An ga suna fasa balan-balan suna rungumar juna.

Danna nan dan kallon Bidiyon

Karanta Wannan  Da Duminsa: Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Yahya ta daurewa mutane kai bayan da yanzunnan ta rubuta cewa duk wanda tawa laifi tana rokon ya yafe mata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *