Monday, October 19
Shadow

Kalli Bidiyon: Mahaifiyata aka je aka sami shiyasa na janye kalamaina

Matashi daga Moriki Jihar Zamfara da ya fito yawa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da Gwamnan Zamfara, Dauda Lawal Dare da sauransu Allah ya isa kan matsalar tsaro.

Amma daga baya ya fito yace ya janye kalamansa.

A yanzu a karo na 3 ya sake fitowa yace mahaifiyarsa aka samu akawa magana shiyasa ya fito ya janye kalamansa.

Yace sunayen daya kirane dai bai kyauta ba amma matsalar tsaro kam akwaita, kuma a zo a duba a gani, idan babu duk hukuncin da aka ga dama a yi masa.

Karanta Wannan  Hotuna: Yadda Yara Masu Zàñga-zàñgar Yuɲwa Da Aka Kama Suke Sujjadar Godiya Ga Allah, Bayaɲ Kotu Ta Yi Fatali Da Zargin Da Ake Yi Musu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *