Tuesday, October 20
Shadow

Aboki yacewa abokinsa ya koma Kujerar Baya dan Budurwarsa ta zauna a kujerar gaba

Abokina ni zaka wulakanta saboda mace?

Inji wannan bayan da abokinsa yace mai ya koma kujerar baya, Budurwarsa zata zauna a gaban motar.

Haka kuwa aka yi

Karanta Wannan  Kada ku tausaya musu, Ku murkushe dukkan masu son kawo rashin hadin kan kasarnan>>Shugaba Tinubu ga Sojoji

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *